Skip to main content

P.I.D

P.ID: pelvic Inflammatory Disease Infection

Yanda Zaku Warke Gaba daya Daga P.I.D 

Wannan Rubutu Yana Zuwa Muku Daga Offishin Sarkin Masu Lakanin Jihar kano  Dr Yusuf Muhammad Sufi 

PID: Cuta Ce Ta Sanyin Infection Da Take Addabar Mata Tana Shafar Mahaifa Tare da Hana Daukar Ciki 

Ana Daukar Wannan Cuta A Lokacin Da Kwayoyin Cutar Sanyi Suka Shiga Mahaifa Suka haifar da Ciwo Tare da kumburin a hanyar da kwaikwayen Haihuwa Suke bi Tayadda wannan Ciwon da Kumburin bazaibar kwaikwaye suwuce ta hanyarsu ba

ALAMOMIN WANNAN CUTA TA P.I.D

(1) Kullewar Ciki a gefen Hagu ko dama
(2) Zazzafar Zazzabi har kaji Mutum yana Cewa bayason Ganin haske
(3) Ciwon Mara Lokacin Al'ada, Da Rikicewar Zuwan Al'ada
(4) Ganin fitowar. Farin Ruwa daga Al'aura
(5) Jin Zafi Lokacin Saduwa Ko Zafin Fitsari
(6)Ganin Jini Lokacin Sabuwa ko Bayan Saduwa
(7) Rashin Daukar Ciki ko yawan Zubewar Ciki
(8) Yawan Tashin Zuciya Da Masifaffiyar kasala
(9)kaikayi ko Kurajen gaba

HANYOYIN DA AKE DAUKAN WANNAN CUTA TA SANYI

(1) Yawan Sanya hannu a Al'ura
(2) yawan Amfani da wando guda daya Tsawon Lokaci ba tare da ana Canzawaba Tsawon Lokaci
(3)Daka wandon Wacce dauke Da Wannan Cuta
(4)Yin Amfani Da Kayan Haihuwa Marasa Tsafta
(5)Yawan wanke gaba da sabulu Mai Dauke Da Sinadarin kashe kwayoyin Cuta
(6) Yawan Saduwa da Mazaje barkatai

ILLAR WANNAN CUTA TA SANYI (P.I.D)

(1) Rashin Haihuwa Na har Abada
(2)Yawan Zubewar Ciki da Zarar an Samu
(3) yawan Ciwon Ciki Daga bangaren hagu ko dama

GARGADI!!!

Wannan Cuta ta Sanyi Tana Illa Mutane sosi Idan Ba'a dauki Mataki da Wuriba karka/ki Sake Kunya ko Nauyin Baki ya hanaka Karbar Magani Domin Magani Dace ne, Kuma Galibi Anfi Samun Dacewar Maganin Sanyi A Bangaren Gargajiya

Offishin Mai Girma Sarkin Lakanin Jihar kano Ya fitar Da Ingantattun magunguna akan Cutar Sanyi Kowanne iri Maza da mata

Domin Karin Bayani Zaku Iya kiran numbarmu kai Tsaye 09030151112

Ko Kuma ku Ziyarci Ofishin Sarkin Lakanin Jihar kano Dake Unguwar Karkasara Layin Jan bulo Bayan Asibitin ML Aminu kano

#Rayuwa Saida Lafiya

Comments

Popular posts from this blog

YANDA ZAKA/KI MAGANCE CIWON HAWAN JINI

 YANDA ZAKU MAGANCE CIWON HAWAN JINI HYPERTENSION GABA DAYA By Offishin Mai Girma Sarkin Masu Lakanin Jihar kano  Cutar Hawan Jini Ciwone Da yake Samun Mutum A Lokacin Da Jininin Mutum Yake Hawa Fiye Da kima Sanadiyyar Kankancewar Jijiyoyin Jini Ko Toshewarsu A Lokacin Da aka gwada Jinin ka Da Na'urar Gwajin Hawan Jini Ya Haura 120/80 mmHg tabbas kana Da Ciwon Hawan Jini ALAMOMIN CIWON HAWAN JINI * Gani Dishi Dishi *Numfashi Sama Sama *Kumburin Fuska da kafafu *Masifaffen Ciwon Kai  *Yawan Faduwar Gaba * Yawan Gajiya ko Haki *Saurin Bugawar Zuciya * Rashin yin Bacci Da Sauran Alamominsa ILLAR CIWON HAWAN JINI * Yana Haifar Da Shanyewar Barin Jiki *Ciwon Zuciya *Ciwon Koda *Ciwon Ido Daukewar Gani Hukumar Lafiya ta Duniya WHO, cikin wani rahotonta, ta ce akwai kimanin mutum biliyan 1.13 da ke fama da wannan cuta a duniya, Wannan Magani Wanda Ya Fito Daga Offishin Mai Girma Sarkin Lakanin Jihar Kano Tare Da Sahhalewar Sarkin Lakani Council Of Herbal Medicine Ya Magance Hawan Jini A

ILLAR CUTAR BASUR

 Sarkin Lakani Harbal Medicine INGANTACCEN MAGANIN BASUR Abunda ake nufi da Cutar Basur , akwai jijiyoyin jini kananu da suke taimakawa wajan futar Bayan gidan dan adam  idan suka fara kumbura daga wannan Lokaci ka kamu da Matsalar Basur  Zaka farayin Bayan gida mai jini Zafi tare da kaikayi tare da rashin nutsuwa, Idan kayi bahaya zakaji kamar akwai ragowa a tare dakai Cikinka yana yawan kullewa da zarar kaci aci mai yaji  Bayan gida da kyar tare da rashin nutsuwa Idan ka zauna Basur ya kasu gida Uku kamar haka (1) Yana fitowa da kansa ya kowa (2) mataki na biyu idan ya fito sai ka mayar dashi Zai kowa (3) Mataki na Uku Idan ya fito ko ka mayar dasshi bazai koma ba  Masana Harkar magani a duniya sunyi ittifakin cewa maganin gargajiya shine maganin da Yake kawar da Basur cikin hanzari,  Bayanin Basur yana da yawa Amma Insha'Allah a Rubutu na gaba Zan fadi hanyoyin da za'abi domin Samun saukin basur By Dr Yusuf Muhammad Sufi