Skip to main content

MAGANIN MAYU DA ALJANU

YANDA ALJANU  DA MAYU SUKE CIN KARENSU BABU BABBAKA

Shin kana Daga Cikin Masuyin Inkarin Cewa Babu Maita ??

Ko kuma kana daga Cikin masu Cewa akwai kambun baka Amma Babu Maita?

To kasamu Guri ka zauna ka nutsu Domin kaji bayanan Da Zan karanto maka 

Maita daban kambun Baka daban kowanne zaman kansa yake Dukkanin maye yana da kambun baka Amma Ba kowanne mai kambun baka bane maye

Ita Maita iri biyu ce akwai Wacce ake haifar Mutum da ita sannan akwai wacce Mutum Zai iya nema ya samu

Wacce take ta gado Itace wacce ake iya cin Mutum kuma idan Mutum yana da ita Zai iya Rikida Zuwa wata dabba kamar Kare , mage , Bera , Saniya , da Sauransu, Sannan duk Wanda yake da ita idan ya mutu yayansa zasu gajeta

Wacce ake iya Samu , ita wannan wata hanyace  Wacce mayu Zasu baka wasu abubuwa Idan ka cinye Shikenan kasamu Maita 

ita wannan Maita zaka'iyayin komai irin na mayu kamar Rikidewa zuwa wata dabba Amma bazaka iya cin mutum ba kuma yayanka bazasu gajeta ba

Abunda Yasa nace Mayu Sunacin karesu babu babbaka Shine ita Shari'a Bata Hukunci sai akan abunda ya bayyana zahiri ita kuma maita bata da Wata Alama ta zahiri harsai mutum ya kamaka ko ya illata Dan uwanka

Kuma koda mutum ya kamaka ka ganshi zahiri yana Lasar kurwarka babu yadda zakayi dashi Domin idan ka kaishi kotu kara Cewa za'ayi ka kawo hujja idan bakayi wasaba Sai ciko ya biyo gyattai

Rashin Bayyanar alamominta a Zahirine yasa wasu Malaman Suke Cewa babu maita saboda idan ance ka kawo alamin yanda za'a gane maye dukkan alamomin iri dayane da alamomin kasantuwar aljanu suma sai wani Abu ya faru ake Cewa Aljanune

Duk da Cewa banaso Rubutuna yayi Tsaye Amma Zan baje kolin Bayanai Domin mai karatu ya karu

Banbance Tsakanin maita da kuma baki Bayanan gaba daya bazasu yiyu a irin wannan Rubutuba Domin Zai iya dauka shafi sama da goma

Amma Cikin wannan Takaitaccen Tubutun Wasu zasu iya fahimtata

Shi kambun baka kowanne Dan Adam yana dashi sai dai na wani yafi na wani karfi wannan Dalilinne yasa Dan Adam yake amfani da bakinsa wajen yin Mummunan fata Ko kuma kyakkyawan fata

Da ace kalama da Dan Adam yake fada yasa Cewa basu da amfani to da bazai fada ba , Shiyasa manzon Allah (s.a.w) Kafadi Al'kairi ko kayi shiru

Ita Maita Wacce Bature yake ake kiranta ( witchcraft) Da Turanci Kambun baka kuma ( evil Tongue Or evil eye) Duk Duniya tayi ittifakin Cewa acikin kowacce kabila ana Samun Mayu

Alokacin Manzon Allah (s.a.w) irin Wayyan Mutanen kafurai suka  Gayyato Domin suzo inda Yake ko zasu iya cinye kurwarshi 

kamar yadda yazo A al'kur'ani Sura ta (68) aya ta 51-52  آیة وإن یکاد Zuwa karshe

A Wasu State Din a Nigeria kamar Jigawa a kotuna ana Shri'ar mayu idan Al'kali ya ritsa maye Dole sai ya saki Wanda ya kama

Amma Idan Maye ya shigo Cikin Birni ba kowanne kashi Zai kama ba Sai ya zaba Ya Darje Kafun Ya fara lashewa kuma idan yaji ana  Zancen Maita hardashi za'a dinga karyatawa

Idan anje Asubuti ayi Duk gwaje gwajen da za'ayi amma a banza Shikuwa babu Ruwansa Sai dai yaci ya koshi ya kora da fiyo wata

Dukkanin Wayannan Bayanai Da kuka Gani na kawo bawai Molan ka bane nayi Bincike ne ta fannin Masana a Duniya tare da hujjojin da sukazo Saga Cikin Al'kurani da hadisai

Duk da haka Saida Na tattauna da Mayu a Fadin Nigeria da kewa Domin Tito da yadda abun yake

Wannan Magani Mai Suna ICCE BAKWAI ( 7wood) Yana Kore mayu tare da karya Sihiri ko Shafar Al'jannu , Idan katurarashi a guri yana  korar Aljanu da Mayu yana da Dadin kamshi 

*Masu Fama da Mugun mafarki 
*Namijin Dare
*Ko macen da Asiri ya hanata auruwa
*Mutumin da akayiwa asiri akan harkokinsa
*Gidan Da Aljanu Suka hana Shiga

Bashi da Tsada ko kadan Idan kasiyi Wannan Turare ka ajjeshi a Guri mai Tsafta Domin Yana dauke da Sirrin Ayoyin Al'kurani 

Idan ka'ajjeshi a Inda Bai Dace ba zaka nimi Robar gaba daya ka rasa Shiyasa kafun ka siya Sai mun sanar Da kai Idan ka Rasashi bama biya Sai dai ka sake siyan wani

Ana Turawa Ko ina a Nigeria Cikin Awa 24 

Idan kana Bukata ka kira 09030151112

GARGADI!!!!
Bamu Yarda Wani ya Kofi wannan Rubutun yayi Amfani Dashi Domin Biyan Bukatarsa ko kwafar Wani Bangare ko Canza masa Ma'ana Batare da Izinin Wannan Shafi ba

RUBUTAWA
Amb Dr Yusuf Muhammad Sufi
Sarkin Lakanin Jihar Kano

Comments

Popular posts from this blog

YANDA ZAKA/KI MAGANCE CIWON HAWAN JINI

 YANDA ZAKU MAGANCE CIWON HAWAN JINI HYPERTENSION GABA DAYA By Offishin Mai Girma Sarkin Masu Lakanin Jihar kano  Cutar Hawan Jini Ciwone Da yake Samun Mutum A Lokacin Da Jininin Mutum Yake Hawa Fiye Da kima Sanadiyyar Kankancewar Jijiyoyin Jini Ko Toshewarsu A Lokacin Da aka gwada Jinin ka Da Na'urar Gwajin Hawan Jini Ya Haura 120/80 mmHg tabbas kana Da Ciwon Hawan Jini ALAMOMIN CIWON HAWAN JINI * Gani Dishi Dishi *Numfashi Sama Sama *Kumburin Fuska da kafafu *Masifaffen Ciwon Kai  *Yawan Faduwar Gaba * Yawan Gajiya ko Haki *Saurin Bugawar Zuciya * Rashin yin Bacci Da Sauran Alamominsa ILLAR CIWON HAWAN JINI * Yana Haifar Da Shanyewar Barin Jiki *Ciwon Zuciya *Ciwon Koda *Ciwon Ido Daukewar Gani Hukumar Lafiya ta Duniya WHO, cikin wani rahotonta, ta ce akwai kimanin mutum biliyan 1.13 da ke fama da wannan cuta a duniya, Wannan Magani Wanda Ya Fito Daga Offishin Mai Girma Sarkin Lakanin Jihar Kano Tare Da Sahhalewar Sarkin Lakani Council Of Herbal Medicine Ya Magance Hawan Jini A

P.I.D

P.ID: pelvic Inflammatory Disease Infection Yanda Zaku Warke Gaba daya Daga P.I.D  Wannan Rubutu Yana Zuwa Muku Daga Offishin Sarkin Masu Lakanin Jihar kano  Dr Yusuf Muhammad Sufi  PID: Cuta Ce Ta Sanyin Infection Da Take Addabar Mata Tana Shafar Mahaifa Tare da Hana Daukar Ciki  Ana Daukar Wannan Cuta A Lokacin Da Kwayoyin Cutar Sanyi Suka Shiga Mahaifa Suka haifar da Ciwo Tare da kumburin a hanyar da kwaikwayen Haihuwa Suke bi Tayadda wannan Ciwon da Kumburin bazaibar kwaikwaye suwuce ta hanyarsu ba ALAMOMIN WANNAN CUTA TA P.I.D (1) Kullewar Ciki a gefen Hagu ko dama (2) Zazzafar Zazzabi har kaji Mutum yana Cewa bayason Ganin haske (3) Ciwon Mara Lokacin Al'ada, Da Rikicewar Zuwan Al'ada (4) Ganin fitowar. Farin Ruwa daga Al'aura (5) Jin Zafi Lokacin Saduwa Ko Zafin Fitsari (6)Ganin Jini Lokacin Sabuwa ko Bayan Saduwa (7) Rashin Daukar Ciki ko yawan Zubewar Ciki (8) Yawan Tashin Zuciya Da Masifaffiyar kasala (9)kaikayi ko Kurajen gaba HANYOYIN DA AKE DAUKAN WANNAN CUTA T

ILLAR CUTAR BASUR

 Sarkin Lakani Harbal Medicine INGANTACCEN MAGANIN BASUR Abunda ake nufi da Cutar Basur , akwai jijiyoyin jini kananu da suke taimakawa wajan futar Bayan gidan dan adam  idan suka fara kumbura daga wannan Lokaci ka kamu da Matsalar Basur  Zaka farayin Bayan gida mai jini Zafi tare da kaikayi tare da rashin nutsuwa, Idan kayi bahaya zakaji kamar akwai ragowa a tare dakai Cikinka yana yawan kullewa da zarar kaci aci mai yaji  Bayan gida da kyar tare da rashin nutsuwa Idan ka zauna Basur ya kasu gida Uku kamar haka (1) Yana fitowa da kansa ya kowa (2) mataki na biyu idan ya fito sai ka mayar dashi Zai kowa (3) Mataki na Uku Idan ya fito ko ka mayar dasshi bazai koma ba  Masana Harkar magani a duniya sunyi ittifakin cewa maganin gargajiya shine maganin da Yake kawar da Basur cikin hanzari,  Bayanin Basur yana da yawa Amma Insha'Allah a Rubutu na gaba Zan fadi hanyoyin da za'abi domin Samun saukin basur By Dr Yusuf Muhammad Sufi