YANDA ZAKU MAGANCE CIWON HAWAN JINI HYPERTENSION GABA DAYA
By Offishin Mai Girma Sarkin Masu Lakanin Jihar kano
Cutar Hawan Jini Ciwone Da yake Samun Mutum A Lokacin Da Jininin Mutum Yake Hawa Fiye Da kima Sanadiyyar Kankancewar Jijiyoyin Jini Ko Toshewarsu
A Lokacin Da aka gwada Jinin ka Da Na'urar Gwajin Hawan Jini Ya Haura 120/80 mmHg tabbas kana Da Ciwon Hawan Jini
ALAMOMIN CIWON HAWAN JINI
* Gani Dishi Dishi
*Numfashi Sama Sama
*Kumburin Fuska da kafafu
*Masifaffen Ciwon Kai
*Yawan Faduwar Gaba
* Yawan Gajiya ko Haki
*Saurin Bugawar Zuciya
* Rashin yin Bacci
Da Sauran Alamominsa
ILLAR CIWON HAWAN JINI
* Yana Haifar Da Shanyewar Barin Jiki
*Ciwon Zuciya
*Ciwon Koda
*Ciwon Ido Daukewar Gani
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO, cikin wani rahotonta, ta ce akwai kimanin mutum biliyan 1.13 da ke fama da wannan cuta a duniya,
Wannan Magani Wanda Ya Fito Daga Offishin Mai Girma Sarkin Lakanin Jihar Kano Tare Da Sahhalewar Sarkin Lakani Council Of Herbal Medicine Ya Magance Hawan Jini A Rabu Dashi
Farashin Kudinsa N7000, Girman Jarkar Lita Hudu Ana Shansa Cikin karamin Kofin Da yake Zuwa Dashi kafun A kwanta Bacci Da awa Biyu
Zakayi Amfani Dashi Kusan Kwana Arba'in Kafun Ya kare
Muna Aikawa Dashi Ko Ina A Fadin Nigeria da Nijar Idan Kana Bukata Kawai Ka Kira Numbar Waya
Call +2349030151112
Ana Samun Magun Gunanmu A Jihar Ondo Sabo Ore Market Gurin Dr Bello Zaku iya Kiran Waya Domin Karin Bayani.
Muna Da Reshe a Nijar A Maini Soroa, ana Samun Magungunanmu A Kamaru , Germany, Kotono ,
Ko Kuma Ka Ziyarci Offishin Mai Girma Sarkin Masu Lakanin Jihar Kano a Unguwar karkasara Layin Jan Bulo bayan Asibitin Ml Aminu kano
#Lafiya Ba Abar Wasa Bace
Comments
Post a Comment