Skip to main content

Posts

Showing posts from June, 2022

P.I.D

P.ID: pelvic Inflammatory Disease Infection Yanda Zaku Warke Gaba daya Daga P.I.D  Wannan Rubutu Yana Zuwa Muku Daga Offishin Sarkin Masu Lakanin Jihar kano  Dr Yusuf Muhammad Sufi  PID: Cuta Ce Ta Sanyin Infection Da Take Addabar Mata Tana Shafar Mahaifa Tare da Hana Daukar Ciki  Ana Daukar Wannan Cuta A Lokacin Da Kwayoyin Cutar Sanyi Suka Shiga Mahaifa Suka haifar da Ciwo Tare da kumburin a hanyar da kwaikwayen Haihuwa Suke bi Tayadda wannan Ciwon da Kumburin bazaibar kwaikwaye suwuce ta hanyarsu ba ALAMOMIN WANNAN CUTA TA P.I.D (1) Kullewar Ciki a gefen Hagu ko dama (2) Zazzafar Zazzabi har kaji Mutum yana Cewa bayason Ganin haske (3) Ciwon Mara Lokacin Al'ada, Da Rikicewar Zuwan Al'ada (4) Ganin fitowar. Farin Ruwa daga Al'aura (5) Jin Zafi Lokacin Saduwa Ko Zafin Fitsari (6)Ganin Jini Lokacin Sabuwa ko Bayan Saduwa (7) Rashin Daukar Ciki ko yawan Zubewar Ciki (8) Yawan Tashin Zuciya Da Masifaffiyar kasala (9)kaikayi ko Kurajen gaba HANYOYIN DA AKE DAUKAN WANNAN CUTA T